ALHERINKA - Charity S. Titus
The song lyrics
(Luke 17:11-17)
Chorus
Alherinka yesu Alherinka,
Alherinka madawami ne
Alherinka yesu Alherinka, Alherinka mafifiche ne(2x)
Verse1: wata ranan nan yesu na shigowa wurin shelima
Hu hu hu hu hu hu
Sai kutare nan guda go—ma
Suka tar da murya kaji tausayin mu ya yesu
(Chorus)
Verse2: sai ya dubai su
Ya ce ku je wurin pristochin ku
Hu hu hu hu hu hu
Sai suna tafiya
Sai suka gan su warke Alherinka mafifiche ne
Daya daga cikin su
Daya gan ya warke
Sai ya komo wurin yesu ya na ta godiya
Don Alherin sa mafifiche ne
(Chorus)
Verse3:I thank you Lord domin Alherinka
Nagode for your grace o Lord
I give you praise domin Alherinka
I worship your name domin Alherinka
I honour your name domin Alherinka
Alherinka madawami ne
(Chorus till fade)